Bakonmu A Yau

Tattaunawa da Mele Kyari kan fara aiki a matatar mai ta Fatakwal da NNPCL ta sanar

Informações:

Sinopse

A Najeriya bayan shafe shekaru da dama ana gyaran matatar man fetur na ƙasar da ke birnin Fatakwal a jihar Ribas, kamfanin man fetur na kasar NNPCL ya sanar da kammala gyarar a ranar Talata, inda ya kuma ce ba tare da wani bata lokaci ba tuni aka fara dakon man.NNPCL ya kuma shaida cewa sauran matatun mai na ƙasar, wato na Warri da Kaduna ma za su fara aiki ba tare da sanar da takamammen ranar da hakan zai kasance ba. Wakilinmu na Abuja, Mohammed Sani Abubakar ya tattaunawa da shugaban kamfanin na NNPCL Mele Kyari. Ku latsa alamar sauti domin jin hirar da aka yi da shi...